APK-unduh
File Apk untuk Android
Info singkat
Secara umum, file apk Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) memiliki rating 0 dari skala 10. Rating ini adalah rating kumulatif, kebanyakan aplikasi terbaik di play store Google memiliki rating 8 dari skala 10. Total ulasan di play store Google berjumlah 0. Total ulasan bintang lima yang diterima berjumlah 0. Aplikasi ini diberi rating buruk oleh 0 pengguna. Perkiraan jumlah unduhan berada di kisaran lebih dari 10,000+ downloads di play store Google Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) berada dalam kategori Gaya hidup, dengan tag dan telah dikembangkan oleh engrshams. Anda dapat mengunjungi situs web mereka di https://xbf83f09e.app-ads-txt.com atau mengirim surel kepada mereka di alamat kzapps88@gmail.com. Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) dapat diinstal pada perangkat android dengan 4.1(Jelly Bean)+. Kami hanya menyediakan file apk original. Jika ada materi dalam situs ini yang melanggar hal Anda, silakan laporkan kami. Anda juga dapat mengunduh apk Google dan menjalankannya menggunakan emulator android, seperti big nox app player, bluestacks, dan koplayer Anda juga dapat mengunduh apk Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) dan menjalankannya dengan emulator android, seperti bluestacks atau koplayer. Versi apk Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) yang tersedia di situs kami: 2.9. Versi terakhir Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) adalah 2.9, diunggah pada 2022/05/08
Screenshot dari Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
Deskripsi dari Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa

Wannan yana dauke da Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta
Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana'iza, da RAYUWAR ANNABI (SAW) A CIKIN WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (SAW) A Lokacin Aikin Hajji da Matsayi Sahaba A Lokacin Annabi SAW & Bayansa da kuma Falalan Uwayen Man Muminai Allah SWT) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harden larabci. Shine alias fassara shi izowa harden hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (SAW).

Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai,ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wantan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musalunci da kuma Mohammad (GERGAJI).
aplikasi ina fatan wannan wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Aplikasi don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.

Takaiccen tarihin manzon Allah.

Manzo Muhammad Al-Habib an Abdullahi (SAW).

Muhammad an Abdullahi an Abdul-Muɗallibi an Hashimi an Abdu-Manafi an usayyi an Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muḥammad ibn Abd Allāh ibn Abd al- ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi an Abdu-Manaf an Zuhrata an Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (as), an ce, 12 ga watan da alias ambata. Wurin haihuwarsa: Mekah. Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wayang Allah su kuma musulami suka karva gare shi.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama'yar Abu Umayya da Zainab'yar Jahash da Zainab'yar Huzaima da Maimuna'yar Al-Haris da Juwairiyya'yar Al-Haris da Safiyya'yar Huyayyi xan Akhdabl.

'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (as) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini.


Don Allah idan har kaji dadin wannnan aplikasi a taimaka a yi berbagi ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran media sosial domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi mengunduh su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan aplikasi bintang lima

Riwayat versi Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
Baru di Rayuwar Annabi SAW Da Sahabai 2.9
1. Pembaruan ini mencakup perbaikan bug dan peningkatan
2. Versi baru dengan beberapa fitur luar biasa
Silakan menilai aplikasi ini
Info lebih lanjut
Versi APK Rayuwar Annabi SAW Da Sahabai lainnya untuk Android
Android populer aplikasi